Tehran (IQNA) Ana iya kallon komawar kasar Siriya cikin kungiyar hadin kan Larabawa bayan shekaru 12 a matsayin nasara ta hakika na tsayin daka kan makarkashiyar sauya al'amura a yankin domin goyon bayan gwamnatin sahyoniyawan da kuma kasashen yammacin turai.
Lambar Labari: 3489107 Ranar Watsawa : 2023/05/08
Tehran (IQNA) Shugaban kasar Aljeriya Abdel Majid Taboun ya jaddada bukatar komawar kasar Syria a cikin kungiyar kasashen Larabawa, yana mai cewa babu wata kasa da ke da hakkin tsoma baki cikin harkokin wata kasa.
Lambar Labari: 3486692 Ranar Watsawa : 2021/12/16
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen larabawa ta yi kira ga Isra’ila da ta saki fursunonin Falastinawan da take tsare da su a cikin wannan yanayi na corona.
Lambar Labari: 3484720 Ranar Watsawa : 2020/04/17
Kungiyar kasashen larabawa ta gudanar zaman gaggawa kan batun gina matsagunnan yahudawa a Palastinu.
Lambar Labari: 3484275 Ranar Watsawa : 2019/11/26
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta mayar da martani dangane da yunkurin Isra’ila na rusa masallacin quds.
Lambar Labari: 3483800 Ranar Watsawa : 2019/07/02
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Ajeriya ta bukaci da a yi wa kungiyar kasashen larabawa garambawul.
Lambar Labari: 3483033 Ranar Watsawa : 2018/10/08